banner
Mar 28, 2020
103 Views

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UNABIN TAUSAYI :-Abunda Ya Faru a Unguwar KIN…

Written by
banner

[ad_1]

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
ABIN TAUSAYI :-
Abunda Ya Faru a Unguwar KINKINAU Yau a Jihar Kaduna Kenan, wata Mata Mai suna Zainab Daga Zama a Toilet Seat Don Biyan Bukata Kawai Maciji Ya Biyu Ta Cikin Pipe Ya Sare Ta Kuma Allah Ya Karbi Rayuwarta a Wannan Sanadin,
SHAWARA:- Saboda Haka Ne Masana Suka Bada Shawara Cewa Yan Uwa Adinga Yin Flushing Kamar Sau Biyu Kafin Hawa Mazaunin Toilet,musammam a wannan yanayin sanyi Domin Kwarika na naiman Lunguna na Buya saboda sanyi .
.
.
.
.
.
.
.
.
#kancelebnigeria #Event #Hausa #Nigeria #Game #Dance #Kano #celebrity #arewa #kannywood #dadinKowa  #tarkonkauna  #music #gidanbadamasi #kwanacasain #gidanbadamasimovie #nigeriaindependence #wasafaringirki

 

[ad_2]

Article Categories:
Random
banner

Bir cevap yazın

E-posta hesabınız yayımlanmayacak. Gerekli alanlar * ile işaretlenmişlerdir